16 Yuni 2025 - 19:13
Source: ABNA24
Isra’ila Ta Kai Hari Gidan Rediyon Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

gidan rediyon ya ci gaba da aikinsa' ma’aikaciyar gidan rediyon da take gudanarwa a yayin harin taci gaba da bayaninta.

Sanarwar Hulɗar Jama'a ta IRIB Bayan Harin Isra'ila a Gidan Watsa Labarai Kai Tsaye na Tashar Khabar: Ko da wani abu zai faru a lokacin watsa labarai nan gaba za ku iya kama siginar kowane ɗayan hanyoyin sadarwa akan TV.
Ma’aikaciyar gidan rediyo taci gaba da bayaninta bayan harin kuma gidan rediyon ya ci gaba da aikinsa.

Your Comment

You are replying to: .
captcha